Alkubus With Vegetable Sauce

Wannan shine farkon yina, kuma shine farkon cin alkubus da mukayi nida yara na, munji ddin shi sosai. Thanks to Maryama's kitchen don da recipe dinta nayi amfani.
Alkubus With Vegetable Sauce
Wannan shine farkon yina, kuma shine farkon cin alkubus da mukayi nida yara na, munji ddin shi sosai. Thanks to Maryama's kitchen don da recipe dinta nayi amfani.
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu bowl mai tsafta ki zuba dry ingredients din ki
- 2
Sai ki zuba ruwa ki kwaba, sai kisa mai ki buga sosai ya hade
- 3
Ki shafa mai a gongonin da zaki yi amfani da shi, sai ki zuba kullin aciki. Ki rufe ki barshi ya tashi
- 4
Idan ya tashi sai kiyi steaming din shi na 20 minutes shikenan sai ki saukar
- 5
Sauce: zaki daura tukunya a wuta ki zuba palm oil da vegetable oil
- 6
Idan yayi zafi ki zuba albasa ki soya sama sama
- 7
Sai ki zuba tomatoes da kayan kamshi, ki soya na minti 2
- 8
Sai ki zuba carrot da gishiri ki rufe ki barshi yayi 5 minutes
- 9
Sannan ki zuba alayyahu, green pepper da maggi,
- 10
Ki juya sai ki rufe ki barshi yayi 5 minutes
- 11
Shikenan sai a saukar
Keywords
Similar Recipes
More Recipes





sharhai