Hadin nama na musaman

Ayshas Treats @ayshas_Treats1
Hadin nama na musaman
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki yanka naman ki dogaye
- 2
Sai ki zuba garin citta, tafarnuwa, dandano da kayan kamshi da yaji idan kina so ki barshi yayi kamar minti 15
- 3
Sai ki dauko naman ki saka a fulawa
- 4
Sannan kwai
- 5
Sannan burbushen burodi (bread crumbs) daya bayan daya har ki gama
- 6
Sai ki soya har sai yayi golden brown
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13549444











sharhai (6)