Layered blue paradise
#chefsuadclass1 gaskiya yanada dadi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13563594
#chefsuadclass1 gaskiya yanada dadi
#chefsuadclass1 gaskiya yanada dadi
#chefsuadclass1 gaskiya yanada dadi
#chefsuadclass1 gaskiya yanada dadi
Zandauko jar insa zobo syrup insa kankara sai sugar syrup sai sans kadan sai sprite sai indiga color da toothpick indan juya kadan shikenan nagama
Zobo syrup zobo cup 1,sugar cup 1,ruwa cup 1, inasa awuta nadafa idan yai Dan kauri nasauke shiken zobo syrup yakammala.
An kwafa!
More Recipes

sharhai