Miyar kubewa dayen (okro soup)

Maman jaafar(khairan) @jaafar
#Hi inaso miyar kubewa shiyasa nake yawa yishi sabida yana wucewa da duk tuwo da kasamu😋😋
Miyar kubewa dayen (okro soup)
#Hi inaso miyar kubewa shiyasa nake yawa yishi sabida yana wucewa da duk tuwo da kasamu😋😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu kubewa ki wanke seki gogga da abun goga kubewa sekiyi grated pepper, onion ginger da garlic da tatase kadan
- 2
Seki dora manja kan wuta inda yayi zafi seki zuba jajage kayan miyan ki barshi ya soya ma 3mn haka
- 3
Sekisa maggi, curry da crayfish kisa kifi seki zuba ruwa ki rufe ki barshi ya tafasa
- 4
Inda ya tafasa seki zuba kubewa ki ki barshi ya nuna sosai seki sawke shikena
- 5
Kina iya ci da duk tuwo da kikeso naci nawa da tuwo Amala
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13737522

















sharhai