Soyyen bread da Kwai

Yummy Ummu Recipes
Yummy Ummu Recipes @cook_25516869

Iyalaina Suna son Bread da Kwai a Breakfast,Se Na duba Taya xan Sabunta soya shi Don Kar su gaji da cin sa

Soyyen bread da Kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Iyalaina Suna son Bread da Kwai a Breakfast,Se Na duba Taya xan Sabunta soya shi Don Kar su gaji da cin sa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 minutes
3 yawan abinchi
  1. Slice bread8
  2. Albasa1
  3. Kifin gwangwani 1
  4. Kwai9
  5. Mai Spoons3
  6. Tumatur2
  7. Maggi3

Umarnin dafa abinci

30 minutes
  1. 1

    Na Yanka Albasa na Fasa Kwai da maggi akai Sannan na kada su sosai

  2. 2

    Na farke kifin gwangwani na Juye a bowl Sannan na yanka Tomato Akai Se na jujjuya su

  3. 3

    Na Daura pan Akan wuta daya dau xafi Sena Xuba mai Sannan na xuba ruwan Kwan,Sannan na xuba Kifin nan da Tomatoes Din akai,na fakada su Sannan na Dora wani bread Din Sannan na kamo jefe da jefen kawan na Dora akan Bread Din Sama Sannan na xuba wani ruwan Kwan a sama

  4. 4

    Kasan ya soya se na juya Sama Shima donya soyu

  5. 5

    Na jira Shima Saman Dana juya ya soyu Sannan na sauke

  6. 6

    Ba,a cika wuta Sabida Kar Kwan ya kone ba tare daya soyu ba

  7. 7

    Haka na dunga soya bread Din da guda bibbiyu Har na gama

  8. 8

    Ana yankawa da Wuka Se Aci da fork.

  9. 9

    Gsky Iyalaina sunji dadin Bread Din nan sosai tas kusa cinye basu rage ba.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yummy Ummu Recipes
Yummy Ummu Recipes @cook_25516869
rannar

sharhai

Similar Recipes