Farfesun kaza

Hannatu Nura Gwadabe
Hannatu Nura Gwadabe @Umcy1997
Kano

#Hi Maigidana yana son naman kaza kuma Yana fama da mura shiyasa na sarrafa shi ta hanyar yin farfesu mai yaji da ruwa ruwa.

Farfesun kaza

#Hi Maigidana yana son naman kaza kuma Yana fama da mura shiyasa na sarrafa shi ta hanyar yin farfesu mai yaji da ruwa ruwa.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa 1mintuna
mutane biyu
  1. 1Kaza guda
  2. Albasa manya guda biyu
  3. Dakakkiyar citta karamin cokali 1
  4. Tafarnuwa
  5. 8Attaruhu guda
  6. 1Mai ludayi
  7. 5Maggi
  8. Curry
  9. Thyme

Umarnin dafa abinci

Awa 1mintuna
  1. 1

    Da farko na yayyanka kaza ta na wanke ta tas sannan nasa a tukunya na yanka albasa nasa citta da maggi na Dora a wuta

  2. 2

    Data fara dahuwa sai na dakko jajjagen attaruhu da tafarnuwa na zuba a kai na zuba mai

  3. 3

    Nasaka curry da thyme na rufe na barshi ya 6ararraka Dana fara jiyo kamshi na duba naga farfesu na ya hadu sa sauke

  4. 4

    Ana iya ci da bread ko kuma kaci haka..Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hannatu Nura Gwadabe
rannar
Kano
Ina matuqar son girki
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@Umcy1997 Wannan parpesun baa ba wa yaro me quiya 😅

Similar Recipes