Tuwon shinkafa miyar taushe

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

#Hi gsky Ina matukar kaunar son tuwon shinkafa miyar taushe bana gjyd cinsa

Tuwon shinkafa miyar taushe

#Hi gsky Ina matukar kaunar son tuwon shinkafa miyar taushe bana gjyd cinsa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Farar shinkafa Kofi
  2. Ruwa
  3. Leda
  4. Miyar taushe
  5. Tattasae
  6. Attaruhu
  7. Tumatir
  8. Albasa
  9. Mai
  10. Kabewa
  11. Alayyahu
  12. Kifi
  13. Kyn dandano da curry d kyn kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na jika shinkafa byn t jiku sae n Dora ruwa y tafasa sae n wanke shinkafar n xuba n rage wuta n barshi y dahu byn ruwan y tsane sae n tuka sosae n kulla a leda

  2. 2

    N gyara kyn miyar n jajjaga n yankan albasa sae n xuba Mae a tukunya yy xafi n xuba kyn miyar n soya dama n feraye kabewar n dafa n daka sae n xuba a cikin kyn miyar Nan n hada n cigaba d soyawa tare d miyar

  3. 3

    D y soyu sae n xuba ruwa n farshi yy t dahuwa n nasa kyn dandano n yanka alayyahu n wanke n xuba nasa curry d kyn kamshi n juya n nasa soyayyan kifi n rufe n barshi minti kdn n sauke

  4. 4

    Aci Dadi lpy

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai (6)

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Ae dama yanxu nace rikon ki sae LGA

Similar Recipes