Nama a cikin dankalin hausa

zahids cuisine @smyliekb01
Ina duba cookpad sai kawai naganshi,kuma da nayi yayimin dadi sosai.mai gidana yanata santi😋.tnks @hafs kitchen😘
Nama a cikin dankalin hausa
Ina duba cookpad sai kawai naganshi,kuma da nayi yayimin dadi sosai.mai gidana yanata santi😋.tnks @hafs kitchen😘
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki dafa dankalinki sai ki daka ki ajiye a gefe
- 2
Sai kuma ki dafa namanki shima ki daka sai ki Dan sa mai a wuta ki soyashi sama sama
- 3
Sai kizo ki samu bowl mai kyau ki juye dankalin,dakanken attarugu,curry,maggi sai ki hada baki daya
- 4
Sai ki dunga deba hadinki kisa a hannunki ki faddadashi sai ki deba naman naki ki sa a tsakiya sai ki rufe
- 5
Sai kuma ki sashi a cikin kwai,ki cire sai ki sa a flour sai ki soya a mai.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13857908



sharhai