Samosa

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Samosa akwai Dadi sosai musamman inyadan bubbushe innan

Samosa

Samosa akwai Dadi sosai musamman inyadan bubbushe innan

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

min 30mintuna
mutane 3 yawan
  1. Cupflour
  2. Chokali na mai
  3. Dambun kifi
  4. Ruwa
  5. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

min 30mintuna
  1. 1

    Ki hada flour da Mai da ruwa har sai yayi kauri

  2. 2

    Zaki yayyankasa rawun rawun sai ki murjeshi ki ajiye.. inkin ajiye sai ki shapa Mai akai ki barbada flour... Kisake murja wani ki daura akan wanchan.. kitabbatar tsakiyarsu akwai Mai da flour

  3. 3

    Kisa a non stick frying fan sai ki daura a kan wuta inyadan yi minti kadan kijuya dayan gefen sai kizo kirarraba kisa dambunki achiki ki nannade

  4. 4

    Sai ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

Similar Recipes