Kayan aiki

minti 30mintuna
mutane 2 yawan abinchi
  1. Masaran pop corn
  2. Sugar
  3. Oil

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki dora tukunyarki a wuta, idan tayi zafi saiki saka mangyadanki bayan yayi zafi saiki saka popcorn maize dinki

  2. 2

    Saiki tajuyawa zakiga yana ta fashewa harsaiya gama fashewa seki sauke

  3. 3

    Saiki Dora sugar dinki awuta kizuba ruwa kadan kibarshi yadahu saiki juye akan popcorn dinki saiki jujjuya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum AF'AL Kitchen
rannar
Kaduna
I love any delicious food
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@MomHanif irin gugurun nan nikeso ya soyu in samu da dare shikenan 😋😋

Similar Recipes