Chips and Onion sauce

tm~cuisine and more @cook_26800403
Chips and Onion sauce
Umarnin dafa abinci
- 1
Za'a fere dankali a yanka shi sae a wanke, sae a dora mai a wuta yyi zafi dankalin za'a barbada mishi gishiri kafin a zuba a man, idan ya soyu sae a kwashe
- 2
Onion Sauce
Zaa yanka albasa slide sae a zuba mata mai daidai ta dan soyu sai a zuba curry da maggi ta karasa soyuwa tare. - 3
Sae a ci da soyayyen dankalin
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13875382



sharhai