Alala

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

Inaso Alale sosai, amfanin sa kanwa a cikin kullin alala Yana Hana ciwon ciki, wasu in sunci wake Yana sasu ciwon ciki, sannan ya nasashi yai kyau

Alala

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Inaso Alale sosai, amfanin sa kanwa a cikin kullin alala Yana Hana ciwon ciki, wasu in sunci wake Yana sasu ciwon ciki, sannan ya nasashi yai kyau

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Manja
  5. Maggi
  6. Ledar Capri son
  7. Kanwa
  8. Mai
  9. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki surfa wake ki wanke ki cire dusar, sannan ki jikashi Dai Dai yadda zai ishi gidanki, sannan ki gyara attaruhu da albasa suma

  2. 2

    Saiki markadan, idan an marka Zaki Dan jika kanwa kadan kisa, kisa Maggi da kayan kamshi kisa manja da mai

  3. 3

    Sannan kizo kisamu Ledar Capri son Wanda aka Sha, ki yanke Saman saiki wanke su sannan kishafesu da mai

  4. 4

    Saiki zuba kullinki aciki ki rufe da Leda, kibarshi ya dahu idan kinaso kigane yadahu kisoka tsinken saikace in ba komi a ciki yadahu

  5. 5

    Saiki zazzage Asa mai da yaji aci idan Kuma kinaso kici da miya

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes