Sweet corn salad

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Na kansance ma abociyar son ganye kwarae d gsk ban son cin abinci b tare d ganye shiyasa nayi wannan hadin salad din don kaena #Hi

Sweet corn salad

Na kansance ma abociyar son ganye kwarae d gsk ban son cin abinci b tare d ganye shiyasa nayi wannan hadin salad din don kaena #Hi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi
  1. Lettuce
  2. Cocumber
  3. Kwae
  4. Albasa
  5. Tumatir
  6. Sweet corn
  7. Dankali

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki gyara lettuce dinki ki yanka ki wanke sae ki wanke shi d gishiri ki tsane a colander sae ki juye a bowl ki yankasu cocumber kmr hk

  2. 2

    Sae ki jera cucumber,tumatir,albasa d dankali

  3. 3

    Ki sa kwae ki sa sweet corn sae ki sa cream salad

  4. 4

    Done! saekici a Haka kici d abinci naci nawa d shinkafa da miya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

Similar Recipes