Chips and Onion sauce

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Irrish potato
  2. Salt
  3. Onion
  4. Oil
  5. Curry and maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a fere dankali a yanka shi sae a wanke, sae a dora mai a wuta yyi zafi dankalin za'a barbada mishi gishiri kafin a zuba a man, idan ya soyu sae a kwashe

  2. 2

    Onion Sauce
    Zaa yanka albasa slide sae a zuba mata mai daidai ta dan soyu sai a zuba curry da maggi ta karasa soyuwa tare.

  3. 3

    Sae a ci da soyayyen dankalin

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
tm~cuisine and more
tm~cuisine and more @cook_26800403
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes