Farar shinkafa da miyar arish

Oum AF'AL Kitchen @MomHanif
Farar shinkafa da miyar arish
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki per boiling shinkafarki da gishiri
- 2
Bayan kindauraye saiki turarata.
- 3
Miyarki, zaki soya mangyadarki da albasa saiki zuba jajjagen kayan miyarki idan yafara tafasa saiki saka baking powder sbd takashe miki tsami
- 4
Saiki zuba arish dinki da tafasashshen namanki
- 5
Idan yafara soyuwa saiki zuba kayan kamshinki, kayan dandano, curry da albasa.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13884002



sharhai