CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Kosan semovita
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Kosan semovita ainihin hoton girkin

Kosan semovita

Maryam Faruk
Maryam Faruk @cook_19343535
Sokoto

Wannan shine karon farko Dana gwada kosan semo Amma yamun dadi sosae kuma yaji dadinshi.

Wannan shine karon farko Dana gwada kosan semo Amma yamun dadi sosae kuma yaji dadinshi.

Kara karantawa

Kosan semovita

Maryam Faruk
Maryam Faruk @cook_19343535
Sokoto

Wannan shine karon farko Dana gwada kosan semo Amma yamun dadi sosae kuma yaji dadinshi.

Wannan shine karon farko Dana gwada kosan semo Amma yamun dadi sosae kuma yaji dadinshi.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

30min
4 yawan abinchi
  • 2 cupsemovita
  • Tattasai,tarugu da albasa
  • Maggi spices
  • Ruwa
  • Mangyada
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

30min
  1. 1

    Dafarko zaki zuba semovita dinki a roba kikwabashi da Dan ruwa Amma karyakai kwabin kalallaba ruwa seki daddaka kayan miyanki,tattasai tarugu seki xuba kiyanka albasa.

  2. 2

    Kizuba Maggi seki garwayeshi yahade ssae kidora mangyadanki akan wuta idan yayi zafi seki zuba.

  3. 3

    Idan yayi kijuya harkigama,zaki iya hadawa da kunu ko tea.gaskiya naji dadin kosan

    Kosan semovitamatakin girki3 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Maryam Faruk
Maryam Faruk @cook_19343535
rannar December 11, 2020 09:07
Sokoto

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Kosan Semovita

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Kosai
  2. Dambun tsaki
  3. Dankalin hausa da kwai dafaduka
  1. Mango ice lollies for kids dessert
  2. Kosai
  3. Dambun tsaki
  4. Dankalin hausa da kwai dafaduka
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14208915
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close