Mango ice lollies for kids dessert

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana mango ice din nayiwa yarane ama har ni uwar tasu naji dadinsa😋😋and is so simple

Mango ice lollies for kids dessert

Wana mango ice din nayiwa yarane ama har ni uwar tasu naji dadinsa😋😋and is so simple

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Mango
  2. 1/2 cuphoney

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu mango ki yanka kisa a blender kizuba zuma aciki seki blending har se yayi lawshi sosai

  2. 2

    Seki samu silicone tray ki zuba aciki kisa a freezer shikena inda yayi kankara se abawa yara

  3. 3

    😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes