Umarnin dafa abinci
- 1
Ki yanka namanki da fadi fadi saiki zuba a bowl, ki zuba soy sauce, Maggi, ginger, garlic, parsley Rosemary leave, yajin barkono, beef seasoning da mai kadan ki juya sosai saiki ajiye for 30mins.
- 2
Dama a gefe kin jika skewers dinki saiki dauko garin kuli ki zuba mashi yajin barkono, maggi, da sauran kayan hadinki ki juya.
- 3
Ki dauko skewer dinki kina soke namanki har ki gama saiki jerasu akan wayan cikin oven ki gasa. Dadi baa mgn😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14315551




sharhai