Meat pie

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Wannan meat pie din yy Dadi sosae

Meat pie

Wannan meat pie din yy Dadi sosae

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Nama
  3. Kwae
  4. Albasa
  5. Koren tattasae
  6. Karas
  7. Butter
  8. Mai
  9. Curry
  10. Kyn dandano
  11. Kyn kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na xuba flour nasa butter d Maggi nasa curry n juya sosae sae n xuba ruwa n kwaba na juya shi sosae n rufe n barshi minti 15

  2. 2

    Na tanana nama n daka n yanka karas kanana n yanka albasa n xuba Mae a kasko n xuba albasa na xuba Naman d Karas din na soya sama sama nasa kyn dandano na ynk koren tattasae n xuba nasa curry n dafa kwae n yanka na xuba n juya n sauke

  3. 3

    N yayyanka dough din n dinga dauka 1 byn 1 Ina murzawa inasa filling din sae n matse a meat pie cutter Haka har n Gama

  4. 4

    N Dora Mae a wuta d yy xafi n soya inayi Ina juyawa har yy min kalar d nk so n kwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

Similar Recipes