Chicken Bread Rolls

Yesterdays Breakfast.. Really Njoy it & Its Delicious/ Yummy.. try it & Thanks Mum Aaareef Ltr😘😋😋😋😊😉
Chicken Bread Rolls
Yesterdays Breakfast.. Really Njoy it & Its Delicious/ Yummy.. try it & Thanks Mum Aaareef Ltr😘😋😋😋😊😉
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga kayan hadina nan
- 2
Da farko zaki dauka Bread guda 1 kisa a choppn board kiyi rolling kamar yadda kk gani, yayi flat sosai, saiki aje agefe
- 3
Ki fasa kwanki guda 4 ki kada sosai
- 4
Kisa non stick pot a wuta, kizuba kwai kina juyawa sosai kisa kayan kamshi d sinadaran dandano
- 5
Zaiyi kamar haka
- 6
Ki yanka albasa da red pp tareda carrot amma shi Grtn zakiyi saiki zuba ackin hadin kwan
- 7
Bayan nan ki soya Shredded chicken sama sama saiki zuba a wannan hadin naki
- 8
Gayinan saiki aje agefe
- 9
Ki dauko flat Bread inki saikifara zuba hadin kwan da kayan lambu saiki zuba Shredded Chicken akai
- 10
Kamar hakaz, saiki yi rolling kishafa masa kwan kamar haka
- 11
Kisa mai kadan a non stck ki dan soya ko inche ki gasa sbd baa san yasha mai
- 12
Done Alhamdulillah.. Asha d Tea ko Lipton ko Juice
- 13
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

































sharhai