CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Meat pie
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Meat pie ainihin hoton girkin

Meat pie

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Yanada dadi sosai😋

Yanada dadi sosai😋

Kara karantawa

Meat pie

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Yanada dadi sosai😋

Yanada dadi sosai😋

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 3 cupsFlour
  • 1/2 tspBaking powder
  • Dandano, gishiri kadan
  • Curry kadan
  • Mai 6tbpn
  • Mai don suya
  • Nikakken nama
  • Attaruhu
  • Albasa
  • Carrot
  • Kayan kamshi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A zuba flour, gishiri, baking powder, asa mai kadan a kwaba a rufeshi tsawon minti 10.

  2. 2

    A zuba nikakken nama a kasko asa Albasa, dandano, gishiri, kayan kamshi a tona asa mai kadan a cigaba da tonawa sai a saka attaruhu asa ruwa kadan a rage wutar sai a zuba carrot a tona sai a sauke

    Meat piematakin girki2 hoto
  3. 3

    A dauko hadin a murzashi yayi fadi sai a cire shape din circle sai a zuba hadin naman a tsakiya sai ki ninkashi biyu ki samu cokali mai yatsu ki daddane bakin dashi shikenan haka zaayi tayi har a gama sai a soya a cikin mai asa wutar kadan dan suyar tayi kyau

    Meat piematakin girki3 hoto
    Meat piematakin girki3 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar January 06, 2021 16:58
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai (4)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
January 06, 2021 18:57
😋😋😋😋
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Meat Pie

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Biryani Rice
  2. Cake
  3. Chicken Bread Rolls
  4. Couscous da wake
  5. Meat pie
  1. Couscous da wake
  2. Biryani Rice
  3. Cake
  4. Meat pie
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14317153
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close