Cake

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

So Masha Allah😍😘

Cake

So Masha Allah😍😘

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. 1butter simas
  3. 8eggs
  4. 1 cupSugar
  5. B.powder 1 tbp
  6. Vanillah 1 tbp
  7. Madara 1 tbp

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fasa kwai ki saka a blender ki zuba butter kisa sugar kiyi blending

  2. 2

    Ki hada flour, b.powder,vanillah,madara ki gauraya ki zuba mixture dinki na butter akai ki gauraya sosai komai y hade jikinsa saiki shafe baking pan dinki da butter saiki zuba hadinki a ciki ki gasa a preheated oven

  3. 3

    Idan yayi saiki cire 😍

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes