Shinkafa da wake mai da yaji

Khadeeja Deejah @cook_24421778
Shinkafa da wake mai da yaji
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14377892

Atsince wake awanke asaka gishiri abarshi ya dahu
Inya dahu asaka shinkafa abarta ta dahu
Inta dahu akwashe ayanka latas dasauran kayan hadi awanke da gishiri
Azuba aci dadi lfy
An kwafa!
More Recipes

sharhai