Sakwara da simple soup

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Tanada dadi sosai ki gwada

Sakwara da simple soup

Tanada dadi sosai ki gwada

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. 1Tumatur
  3. 3Attaruhu
  4. Tattasai 1 medium
  5. Albasa 1 medium
  6. Mai kadan
  7. Maggi
  8. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dafa doyarki ta nuna sosai saiki wanke turminki sosai ki barshi y bushe saiki daka doyarki a ciki ta daku sosai karki saka mata ruwa da wuri harsai kinga ta gama dakuwa babu gudaji a cikin ta sannan saiki fara samata ruwan zafi zaki ci gaba d dakawa harsai tayi laushi d sulbi saiki kwashe kin gama da sakwararaki😍😋

  2. 2

    Zaki yanka albasa ishashshiya ki jajjaga kayan miyanki ki zuba mai a tukunya ki juye albasarki duka idan tadan rusuna saiki zuba jajjagenki a kai ki zuba ruwa kadan da kayan dandano d kayan kamshi ki rufe ki barshi y nuna saiki sauke namanki daman kingama sulalashi saiki dauka kisa a cikin miyar ki mayar ki rage wuta ki bashi 3 mnts saiki sauke aci lpy😍😋😘

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes