White n blue basmati rice

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Ina son shinkafa sosai wannan tayi dadi iyalaina sunji dadin ta matuka

White n blue basmati rice

Ina son shinkafa sosai wannan tayi dadi iyalaina sunji dadin ta matuka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Ruwa
  3. Kala blue
  4. Pinch of salt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki raba shinkafarki gida biyu saiki zuba ruwa a tukunya ki barshi y tafasa saiki wanke shinkafar ki ki zuba ki rufe ki barta ta nuna saiki kwashe idan ta nuna

  2. 2
  3. 3

    Saiki sake zuba ruwa a tukunya ki barshi y tafasa saiki zuba kala blue ki wanke sauran shinkafarki ki rufe ki barshi ta nuna saiki hada da waccar marar kalar ki gauraya su hade jikinsu saiki rage wutar ki sosai ki maida ki bashi 3mnts saiki kwanshe zaki iya cinta hk da mai d yaji ko kuma kici da miya aci lpy

  4. 4

    Ko kuma wata hnya mafi sauki zaki wanke shinkafarki duka idan ruwanki y tafasa saiki zuba ta ki barta har sai ruwanta y kusa tsotsewa y zama sauran kadan saiki yaryada color dinki kiyi kamar layi biyu hk saiki rufe ki barshi karki juya a hk zai karasa nuna saiki kwashe aci lpy😋😍😘

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai (4)

Alpha Hindatou
Alpha Hindatou @cook_27369308
Ya ake dafa shinkafa tayi dafuwa mai kayi tayi guda guda?a kullum in nadafa batayin yanda nakeso😭

Similar Recipes