Rose bread

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Homemade is d best 4 me😊😉

Rose bread

Homemade is d best 4 me😊😉

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa 2 cupe
  2. 1/2 cupmadara
  3. 1 tspyeast
  4. 1/4 cupsugar
  5. Kwai rabi
  6. Gishiri kadan
  7. Habbatussauda'a (black seed)
  8. Ko kuma ridi zaki iya saka dukkan su idan kina so

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sami kwano sai ki zuba madara da yeast da sugar aciki sai ki juya sai ki zuba kwai aciki sai ki juya sai ki dakko flour ki zuba aciki sai ki kwaba sai ki dakko butter ki zuba aciki sai ki bugashi sosai.

  2. 2

    Zaki dakko dough dinki sai ki yankashi sai ki murza sai ki sami kofi me round shafe sai ki dinga cire circle shape din dashi haka zakiyita yi har ki gama.

  3. 3

    Zaki fasa kwai sai ki dakko flour ki da daya daya sai ki dinga shafa kwai a bakin ko wacce sai ki jera sai kiyi rolling sai ki rabashi gida biyu haka zakiyita yi har ki gama sai ki shafa butter acikin abunda zaki gasa sai ki dakko ki jaira aciki.

  4. 4

    Sai ki rufe shi kisa a guri me dumi yayi kamar 40mins sai ki dakko ki shafa kwai a saman sai ki kawo ridi da black seed ki barda a saman sai ki gasa, sai ki kawo butter ki shafa a saman bayan kin gasa shikkenan kin gama rose bread.

  5. 5
  6. 6

    Gashi nan sai asha da tea ko lemo me sanyi.

  7. 7
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes