CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Pizza
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Pizza ainihin hoton girkin

Pizza

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

Zaki Iya amfani da kwai, ko Kuma cheese ko Wanda nai amfani dashi

Zaki Iya amfani da kwai, ko Kuma cheese ko Wanda nai amfani dashi

Kara karantawa

Pizza

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

Zaki Iya amfani da kwai, ko Kuma cheese ko Wanda nai amfani dashi

Zaki Iya amfani da kwai, ko Kuma cheese ko Wanda nai amfani dashi

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • 2Flour Kofi
  • Sugar cokali 2
  • cokaliGishiri Karamin
  • cokaliYeast Karamin
  • Ruwan dumi
  • For the source
  • Tumatir
  • Attaruhu
  • Albasa
  • Spices
  • Minced meat
  • Koren tattasa/ja
  • Lawashi
  • For the white source
  • Flour cokali 1
  • Madara Rabin kofi
  • Butter/mai cokali 1
  • Gishiri kadan
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour kisa Mata mai, sugar, gishiri, yeast kisa ruwan dumi ki kwaba, ki kneading dinsa minti 5 saiki rufe ki

  2. 2

    Pizzamatakin girki2 hoto
  3. 3

    Zaki markada tumatir, attaruhu, albasa, ki so yasu kisa spices ki soyasu

    Pizzamatakin girki3 hoto
    Pizzamatakin girki3 hoto
    Pizzamatakin girki3 hoto
  4. 4

    Zaki sa butter ko mai a kasko kisa flour da gishiri saiki zuba ruwan madara ki juya ya hade jikinsa

    Pizzamatakin girki4 hoto
    Pizzamatakin girki4 hoto
  5. 5

    Saiki zo ki murza dough dinki kisa ki shafa butter a kasko dazaki gasa sannan ki shafa wannan source din da kikai

    Pizzamatakin girki5 hoto
    Pizzamatakin girki5 hoto
    Pizzamatakin girki5 hoto
  6. 6

    Sannan kisa farar source kisa nama

    Pizzamatakin girki6 hoto
  7. 7

    Sannan ki yanka su tattasai, lawashi, albasa kisa Akan nama sannan kisa farar source dinki

    Pizzamatakin girki7 hoto
    Pizzamatakin girki7 hoto
    Pizzamatakin girki7 hoto
  8. 8

    Sai ki gasa

    Pizzamatakin girki8 hoto
    Pizzamatakin girki8 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar January 16, 2021 20:31

sharhai

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
January 17, 2021 07:55
😋😋😋😋🤤
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Pizza

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Gurasa bandashe
  2. Sinasir da miyan allaiyahu
  1. Sinasir da miyan allaiyahu
  2. Gurasa bandashe
  3. Gireba ||
  4. Qosan plantain
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14427374
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close