Qosan plantain

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

Plantain baitaba gundurata,komi na plantain masoyi neh

Tura

Kayan aiki

minti goma
mutum uku
  1. Plantain over ripped guda uku
  2. Qwai biyu
  3. Attarugu da tattasai da albasa
  4. Garlic
  5. Dandano da gishiri
  6. Sai flour 1/2cup da corn flour 1/2cup shima

Umarnin dafa abinci

minti goma
  1. 1

    Zaki bare plantain dinki ki yanka kisa ah blender

  2. 2

    Sai ki wanke su attarugunki kisa tare da yanyanka albasa da garlic ki zuba acikin blender dinan sai ki niqasu tare har yayi laushi

  3. 3

    Sai ki juye ah mazubinki mai tsafta

  4. 4

    Sai kisa dandanonki da dan gishirinki ki juya,sai corn flour da flour dinki sai ki qara juyawa tare da amfani da whisk sai qwai.

  5. 5

    Sai ki juya sosai sai kisa manki ah wuta yayi dan zafi sai ki fara suya,zaki riqa soyawa kaman qosai neh sanan banda cika wuta sabida kar ya qone

  6. 6

    Idan ya soyu sai ki kwashe,za ah iya ci da ko wani kalan kunu

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes