CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Tuwon alkama da miyar danyen kubewa
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Tuwon alkama da miyar danyen kubewa ainihin hoton girkin

Tuwon alkama da miyar danyen kubewa

Aysher Babangida (Ayshert Cuisines)
Aysher Babangida (Ayshert Cuisines) @cook_24704404
Kano

Tuwon alkama da miyar danyen kubewa

Aysher Babangida (Ayshert Cuisines)
Aysher Babangida (Ayshert Cuisines) @cook_24704404
Kano
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Garin alkama
  • Mai
  • Gishiri kadan
  • Leda
  • Danyar kubewa
  • Attaruhu
  • Albasa
  • Tumatir
  • Wake
  • Crafish
  • Daddawa
  • Maggi
  • Gishiri
  • Mai
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki tankade garin alkama sai ki zuba ruwa acikin tukunya sai kisa mai da gishiri kadan aciki sai ki rufe.

    Tuwon alkama da miyar danyen kubewamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Zaki dakko garin alkama sai ki zuba ruwa aciki sai ki juya sosai sai kije ki duba ruwan zafin ki idan ya tafasa sai kiyi talge sai ki rufeshi yayi kamar minti 7, sai ki dakko raguwar faring alkama sai ki tuka sai ki zuba ruwan zafi kadan aciki sai ki sake rufeshi yayi kamar minti 7 sai ki sauke ki kara tukawa sai ki bude leda ki zuba tuwon aciki sai ki kulle shikkenan kin gama tuwon alkama.

    Tuwon alkama da miyar danyen kubewamatakin girki2 hoto
    Tuwon alkama da miyar danyen kubewamatakin girki2 hoto
    Tuwon alkama da miyar danyen kubewamatakin girki2 hoto
  3. 3

    Tuwon alkama da miyar danyen kubewamatakin girki3 hoto
    Tuwon alkama da miyar danyen kubewamatakin girki3 hoto
  4. 4

    Zaki wanke attaruhu da albasa da tumatir sai ki jajjaga su.

  5. 5

    Zaki hada wake da crafish da daddawa sai ki dakasu.

  6. 6

    Zaki wanke kubewa sai kiyi blending din ta.

  7. 7

    Zaki zuba mai kadan acikin tukunya sai ki yanka albasa kadan aciki sai ki daura akan wuta ki soya sama sama sai ki dakko kayan miya ki zuba aciki sai ki soya, sai ki dakko waken ki wanda kika daka ki zuba aciki ki kara ruwa sai ki bar waken ya dahu, sai ki zuba maggi da gishiri kadan aciki ki juya sai ki dakko kubewa ki zuba aciki sai ki juya sosai sai ki rufe yayi kamar minti 5 sai ki sauke aci da tuwo.

    Tuwon alkama da miyar danyen kubewamatakin girki7 hoto
  8. 8

    Ga tuwo nan yayi.

    Tuwon alkama da miyar danyen kubewamatakin girki8 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Aysher Babangida (Ayshert Cuisines)
Aysher Babangida (Ayshert Cuisines) @cook_24704404
rannar February 01, 2021 07:57
Kano

sharhai

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
February 01, 2021 18:34
Godiya muke
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Tuwon Alkama Soup Danya Kubewa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Pizza kanana don yara
  2. Orange milkshake 🍹🍸🍻
  3. Jollof din shinkafa
  4. Soya milk
  5. Lemun kashew
  1. Hadin gyada
  2. Watermelon smoothie
  3. Pizza kanana don yara
  4. Orange milkshake 🍹🍸🍻
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14518951
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close