Lemun kashew

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

Ina san shan kashew amma maqaqinshi ke hanani sai na ce bari mu matse ruwan musha

Lemun kashew

Ina san shan kashew amma maqaqinshi ke hanani sai na ce bari mu matse ruwan musha

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Cashew
  2. Vanilla flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki cire kan kashew djnki sai ki wanki ki yayanka

  2. 2

    Idan kina da juicer zai fin maki sauqi sai kisa ya matse maki ruwan kawai kisa flavour ammma idan baki dashi sai

  3. 3

    Kisa ah blender ki niqa idan ya nuqu sai ki tace da tsaftatacen qyalen tatanki ki tace

  4. 4

    Sai kisa flavour dan dis kisa ah fridge

  5. 5

    Ga mai son qarin sugar kuma zai yi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Dede da wannan yanayin zafi 😋🍸

Similar Recipes