Hadin gyada

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Domin mu mata

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupGyada
  2. Madara ta ruwa
  3. Kaninfari
  4. Zuma

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki jika gyada ta jiku saiki bare bawonta.ki jika kaninfari shima yajiku saiki markada gyadar ki tace kidora awuta ki zuba ruwan kaninfarin aciki.idan ta tafasa gafin gyadar yafita saiki sauke kizuba Madara da Zuma Kisha da dimi ko kibari ya huce kisha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

Similar Recipes