CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Miyar taushe
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Miyar taushe ainihin hoton girkin

Miyar taushe

Bahijja,s Kitchen
Bahijja,s Kitchen @123456bhj
Kano

😋😋😋😋😋

😋😋😋😋😋

Kara karantawa

Miyar taushe

Bahijja,s Kitchen
Bahijja,s Kitchen @123456bhj
Kano

😋😋😋😋😋

😋😋😋😋😋

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Atturuhu
  • Tumatir
  • Albasa
  • Tattasai
  • Maggi salt
  • Garlic and ginger
  • Alaiyahu
  • Mai
  • Gyada
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakisamu tukunya mai kyau saikizuba mai idan yadanyi zafi saikisa ginger garlic anasawa ne sabida wani bayason warin tafarnuwa idan tadan soyu saikizuba kayan miyanki dakika jajjaga aciki saiki barsu su soyu

  2. 2

    Idan yasoyu saikizuba ruwan da kuma gyada kibarsu sudahu saikizuba maggi ki

  3. 3

    Saiki gyara alaiyahunki kiyanka kanana saiki wankeshi da gishiri ki tsaneshi saikizuba acikin miyarki kibarshi kadan kisauke wani ma yanasawa yake kashe sabida karyadahu alaiyahu shikenan anaci tuwo da masa da funkaso

  4. 4

    Nide banyi da nama ba zaka iyayi da nama kashi nagode

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Bahijja,s Kitchen
Bahijja,s Kitchen @123456bhj
rannar March 17, 2021 23:29
Kano

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Soup Taushe

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Chocolate Chips Cookies 🍪
  2. Milk cookies
  3. Couscous Kheer
  4. Stir fry Liver Spaghetti
  5. Funkaso
  1. Pepper irish
  2. Funkaso
  3. Tosted bread
  4. Yam pakora
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14747857
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close