Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 minutes
3 yawan abinchi
  1. Madarar gari
  2. couscous
  3. Kwakwa
  4. Sugar
  5. Ruwa
  6. Busashen inibi
  7. Nuts (almond, walnut & cashew nuts or nuts of your choice)

Umarnin dafa abinci

30 minutes
  1. 1

    Dafarko na dibi ruwa dai dai da yawan abinda nakeso, saina zuba madarar gari kamar kofi daya nazuba sugar yadda zaimin daidai, nadama da ruwan, saina dora akan wuta ya tafaso saina kawo couscous dina kamar karamin ludayi 1 nazuba a cikin ruwan madarar na juya na rage wutar.

  2. 2

    Dama na goga kwakwata itama nazuba, na jujjuya saina raba busashen inibina gida biyu na zuba rabi, daya tafaso couscous din ya dahu saina dauke nazuba nuts dina da sauran rabin inibin. Za'a iya Shansa da zafi kokuma a saka a fridge yayi sanyi. Ayi ado da kwakwa da inibi idan anzo sha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Askab Kitchen
Askab Kitchen @askab24617
rannar

Similar Recipes