Funkaso

Bahijja,s Kitchen
Bahijja,s Kitchen @123456bhj
Kano

Yanada dadi 😋😋😋

Funkaso

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Yanada dadi 😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. 2 cupFulawa
  2. Yis 1spon
  3. Suger peach
  4. Salt peach
  5. Atturuhu
  6. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakisamu roba mai kyau saikisa fulawarki da yis da suger da salt kijuya saiki kawo ruwa kikwaba yadanyi tauri yafi na fanke tauri saikibarshi yatashi

  2. 2

    Idan yatashi saiki kara bugawa saikizuba albasa atturuhu kijuya

  3. 3

    Saiki dora mai akan wuta idan yayi zafi saiki dinga Sa hannunki a ruwa kina diban kwabunki kina bula tsakiyar kinasawa idan yasoyu kijuya daya gefen a haka har kigama anaci da miya taushe anaci da suger

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bahijja,s Kitchen
Bahijja,s Kitchen @123456bhj
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes