Stir fry Liver Spaghetti

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

l wana taliya nayiwa family na ma lunch kuma muji dadinsa sosai

Stir fry Liver Spaghetti

l wana taliya nayiwa family na ma lunch kuma muji dadinsa sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Spaghetti
  2. 1onion
  3. 2big tatase
  4. 2attarugu peper
  5. 1green, yellow and red bell pepper
  6. garlic and 1 ginger 2
  7. 1 cupMixed vegetables
  8. 1 cupboiled liver(hanta)
  9. 2maggi
  10. 1tablespoon curry and thyme
  11. 1tablespoon seasoning
  12. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na dora ruwa kan wuta da ya tafasa senasa gishiri da oil kadan na zuba spaghetti na barshi ya nuna sena tsane

  2. 2

    Na dora tukuya nasa oil da onion; nasa grated tatase, attarugu peper, ginger and garlic na soya sama sama senasa maggi, curry, thyme da seasoning na kara soyawa sama sama

  3. 3

    Senasa liver(hanta), mixed vegetables da dafafe spaghetti

  4. 4

    Na hade sosai sena yanka, onion, green, yellow and red bell peppers na zuba a kanshi na barshi ma 3mn sena sawke

  5. 5

    Na dafa kwai na dora a kanshi😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (7)

Similar Recipes