Dafarko xaki fara juye butter dinki acikin kwanon ki kisa mixer ki markada shi ko muciya wadda muke tuka tuwo da ita
2
Idan yayi haske yasaki sai kixuba icing kiyita murxawa kamar minti15 sai kisa Madara da flavor nayi using da blue color Amma kowa xai iyasan ya wadda yakeso.
sharhai