Fruits salad

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana fruits salad na hadashi ne ma baki danayi

Fruits salad

Wana fruits salad na hadashi ne ma baki danayi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nectarine
  2. Pineapple
  3. Watermelon
  4. Sweet Melon
  5. Mango
  6. Pear
  7. Plum
  8. Orange
  9. Grapes
  10. Papaya
  11. Orange juice
  12. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke su fruits dina na yanka kanana sena samu orange juice

  2. 2

    NASA fruits aciki bowl na zuba orange juice da sugar akan shi na hadesu

  3. 3

    Senayi serving

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (3)

Similar Recipes