Soyayyar fara
Wayyo wanga abun yayi
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14803008

Wayyo wanga abun yayi
Wayyo wanga abun yayi
Wayyo wanga abun yayi
Wayyo wanga abun yayi
Inkikasamu fara Sai ki chiremata fiffige Sai kizubasu aruwa kidaura akan kanwuta kisa gishiri kadan. Inyatafasa ki tsantsa e Sai kizuba a kwalender inya tsantsane ki bushar Sai kibada Maggi kisoya kibarshi ya soyu rafai
An kwafa!
More Recipes

sharhai