Soyayyar kayan chiki

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Nakanyishine achishi asoyer mermakon pepper soup. Akwai dadi

Soyayyar kayan chiki

Nakanyishine achishi asoyer mermakon pepper soup. Akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr1mintuna
5 yawan abinchi
  1. Kayanchiki
  2. Kayan dandano
  3. Sinadaren kanshi
  4. Albasa
  5. Chitta
  6. Tatarnuwa

Umarnin dafa abinci

hr1mintuna
  1. 1

    Zanwanke kayanchikina da ruwan zafi tas Sai NASA atukunya na yanka Albasa kayan kanshi kayn dandano su tafarnuwana da chitta duka zansaka Sai nabarsu su tafasu sosai

  2. 2

    Inya nuna Sai insiya yasoyu rafai abarbafamasa yaji achi a more..

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

Similar Recipes