Pan cake

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Akwai Dadi yara suna so sosai.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
3 yawan abinchi
  1. Flour cupi daya
  2. Condensed milk chukali biyu
  3. Baking powder kadan
  4. Suger cukali daya
  5. Ruwa cukali biyu
  6. Kwai daya
  7. Digon flavor
  8. Mai chukali biyu

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Nafasa kwai da madaran da suger na kadasusai NASA flour na Sai baking powder da ruwa Sai flavor na hade gudaya na buga. Na ajiye agefe yadanhade jikinsa NASA mai

  2. 2
  3. 3

    Nashafa Mai a non stick frying pan na nazuba kadan yadan gasu a low heat Sai nasake juya gefen. NASA condensed milk asamansa. Dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

Similar Recipes