Cabbage source

Miyar gsky munji dadinta sosai , ron har kadan yayi mana . banason cabbage din yayi yawa shiyasa nasa dan kadan ..
Cabbage source
Miyar gsky munji dadinta sosai , ron har kadan yayi mana . banason cabbage din yayi yawa shiyasa nasa dan kadan ..
Umarnin dafa abinci
- 1
Za,a yanka cabbage a wankeshi da gishiri ya fita sosai,sabida wari,saia tsane a basket a ajiye.
- 2
Za,ayi grating din kayan miya asa albasa da dan dama sai a dora tukunya a wuta a soyaai sai a zuba kayan mita a siya sama sama, sai a zuba dakakken citta da diyar miya, sai a zuba maggi ayita jiyawa kar ta kama, sai a dauko cabbage din a zuba kar asa ruwa,ruwan jikin cabbage din shizai fito sai a rage wuta sosai, a barshi kmar 2mnt sai a sauke..
- 3
Za,a iya cinsa da white suphaghetti,ko white rice,ko moi moi,ko cuscus da sauransu, enjoyyyy,
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai