Hallaka kwabo

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yobe State

Yana da Dadi sosae gashi bashida wahala kokadan mutane nasonshi

Hallaka kwabo

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yana da Dadi sosae gashi bashida wahala kokadan mutane nasonshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Sugar
  2. Gyada
  3. Mai kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki gyra gyada kicire bawon bayan ki dakata kada tayi laushida gudajinta domin yafi Dadi in ana ci ana tauna gyadar sae ki ajiye a gefe

  2. 2

    Ki dauko kasko ki zuba sugar ki daura a wuta kiyita juyashi har sae ya narke yyi ja sae ki dauko gyadar da kk daka kina zubawa kina juyawa har ya hade jikinsa yyi Dan tauri komi ya hade dama kinshafa mae ajikin tray dinki sae ki juyeshi akan tray din kibazashi ya Dan yi flat kada yyi tudu shikenn

  3. 3

    Sae ki ajiyeshi ya bushe yasa iska sae ki dauko ki kakkaryashi yanda kk son girmansa shikenn hallaka kwabo ya kammala

  4. 4

    Aci ddi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
rannar
Yobe State
inason girki sosae gaskiya💃💃💞💞💔💔
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes