Pasta and vegetables sauce

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yobe State

Munji dadinsa sosae nida iyalina

Pasta and vegetables sauce

Munji dadinsa sosae nida iyalina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Macaroni
  2. Pinch of salt
  3. FOR THE SAUCE :-
  4. Kayan miya
  5. Carrot
  6. Green Beans
  7. Green pepper
  8. Nama
  9. Mai
  10. Kayan kamshi da na dandano
  11. Baking powder sabida tsami ko kanwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki daura ruwa a wuta inya tafasa kisa macaroni da pinch of salt ki juya kirufe kibarshi ya dahu inya nuna sae ki tace ki daurayeshi da ruwan sanyi kijuye a kula

  2. 2

    Zaki yi jajjagen kayan miyanki attaruhu da tattasai da albasa a greater ko a turmi Amma ni da greater nayi amfani inkin gama ki daura a wuta kisa ruwa dadae kayan miyanki kisa Ginger and garlic da kk daka kisa pinch of baking powder sabida tsami ki rufe ki barshi ya dahu zakiga bbu ruwan ya kone

  3. 3

    Sae ki kawo soyayyen Mai na gyada kizuba kisa kayan dandano Dana kamshi ki juya kirufe in miyarki takusa soyuwa sae ki kawo namanki da kk sulala kixuba kisa koren tattasai da koren wake da carrot da kk yankasu da Dan tsayi harda naman kixuba kijuya kirufe kibarshi na Yan mintuna kadan miyarki takara soyuwa shikenn kin kammala aci ddi lfy

  4. 4

    Zaki iyacin sauce dinnan da macaroni ko white rice ko spaghetti ko couscous ni harda bread ma naci kuma tayi Dadi😋😄💃

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
rannar
Yobe State
inason girki sosae gaskiya💃💃💞💞💔💔
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes