Al kubus da miyar kabewa

bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228

Girki ne na gargajiya mai dadi ina yishi saboda iyalaina suna sonsa

Al kubus da miyar kabewa

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Girki ne na gargajiya mai dadi ina yishi saboda iyalaina suna sonsa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr 30mint
4 yawan abinchi
  1. 4 cupsFulawa
  2. 2 tbsYeast
  3. 1/2 tbsBaking powder
  4. 1/2 tbsSalt
  5. Mai
  6. Kayan miya
  7. Spices &kabewa
  8. Alaiyahu
  9. Nama /maggi

Umarnin dafa abinci

1hr 30mint
  1. 1

    Zaki hada fulawa da gishiri baking powder sai kisa mai kadan ki juya sosai sai ki hada,yeast da ruwan dumi ki kwaba shi ki murza fulawar har saitayi laushi ki barshi ya tashi kamar mint 45 in kina buqata zaki sa food colour sai ki samu roba ki shafa mata mai ko butter sai ki xuba aciki sai ki tirara

  2. 2

    Zakiyi nika kayan miya ki ajiye a gefe sai ki tafasa namanki da spices ki tafasa kabewa in ta dahu sai ki dameta sai ki soya kayan miyarki ki hada da kabewa kisa maggi ki rufe zuwa mint 5 sai kisa alaiyahu in yayi sai ki sauke shikenan sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
rannar

sharhai

Similar Recipes