Tamarind juice (lemon tsamiya)

Amina's Exquisite Kitchen @aminasexquisite199
Yana dadi matuqa ga amfani ga lapiyar jiki.
#Ramadansadaqa
Tamarind juice (lemon tsamiya)
Yana dadi matuqa ga amfani ga lapiyar jiki.
#Ramadansadaqa
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaki wanke tsamiyarki ki xuba a tukunya ki wanke lemon grass dinki da na'a na'a duka ki xuba acikin tsamiyarki seki xuba dakakken cinnamon,citta, kanunfari aciki ki xuba ruwa ki dora akan wuta yayi minti 30
- 2
Bayan ya dahu seki sauke ki dauko abin tacewa ki ta ce shi ki xuba a maxubi me kyau sekiyi grating din cucumber dinki ki tace ruwan ki xuba acikin tsamiyar.
- 3
Seki dafa sugar dinki ki xuba shi acikin tsamiyar sekisa a fridge ko kuma ki xuba qanqara aciki shkn kin kammala lemon tsamiyar ki.Sekiyi garnishing dinshi da cucumber😍😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14890574



sharhai