Watermelon sangria

mumeena’s kitchen
mumeena’s kitchen @000000h
kano nigeria

Ramadan mubarak🌙
#ramadansadaka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Rabin awa
Mutum 3 yawan abinchi
  1. 1Kankana guda
  2. 7Lemon xaki guda
  3. 6Lemon tsami
  4. Sugar

Umarnin dafa abinci

Rabin awa
  1. 1

    Ga abubuwan d muke bukata

  2. 2

    Xaki yanka kankanar ki ki xuba a blender ki matse lemon xaki d tsami akai

  3. 3

    Sai ki markada har yyi laushi

  4. 4

    Sai ki tace kisa sugar ki juya sosai

  5. 5

    Shikkenan kin gama😋

  6. 6

    😍🥰

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mumeena’s kitchen
rannar
kano nigeria

Similar Recipes