Peppered offals

mumeena’s kitchen
mumeena’s kitchen @000000h
kano nigeria

Ramadan Mubarak 🌙
#ramadansadaka

Tura

Kayan aiki

Awa 1mintuna
2 yawan abinchi
  1. 1Kayan ciki kilo
  2. Spices
  3. Maggi
  4. Albasa 2 manya
  5. 4Attaruhu
  6. Cocumber karama rabi
  7. 1 tbspPersely

Umarnin dafa abinci

Awa 1mintuna
  1. 1

    Da farko xaki wanke kayan cikin tas ki xuba a tukunya

  2. 2

    Sai ki xuba maggi d spices d albasa

  3. 3

    Sai ki kawo ruwa ki xuba ki barsu har su dawo

  4. 4

    Ki xuba mai a kasko ki xuba albasa d kokumba,attaruhu d kuma persely

  5. 5

    Sai ki xuba maggin ki d spices ki juya sosai ki dan sa ruwa kadan

  6. 6

    Sai ki dauko kayan cikin d kika dafa ki xuba ki juya sosai shikkenan kin gama

  7. 7

    Fatan munsha ruwa lpy

  8. 8

    😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mumeena’s kitchen
rannar
kano nigeria

sharhai (2)

Humaira Abba
Humaira Abba @Miss_ehsher1
Masha Allah, Allah ya kara basira da zaqin hannu🙏😍

Similar Recipes