Chicken bite

Ramadan Mubarak Allah y karbi ibadun mu yasa muna daga cikin bayi yantattu #ramadansadaka
Chicken bite
Ramadan Mubarak Allah y karbi ibadun mu yasa muna daga cikin bayi yantattu #ramadansadaka
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki yanka wannan tsokar kaxar taki kmr haka ki wanke ki tsane t
- 2
Sai ki xuba a blender kisa koren tattasai albasa karas d attaruhu
- 3
Sai ki saka biredi
- 4
Sai ki nika gaba daya har yyi laushi sai ki juye a dan kwano
- 5
Ki xuba maggi d spices ki juya sosai
- 6
Sai ki fasa egg guda 1 d madara ki xuba ki juya
- 7
Sai ki dauko baking pan dinki mai circle kisa parchment paper akai
- 8
Sai ki xuba hadin kazar nan taki kisa chokali ki daddana saman
- 9
Sai ki saka a steamer kiyi steaming n minti 15-20 har y dahu y kame kmr haka sai ki samu plate ki kifa shi akai
- 10
Kisa wuka ki yayyanka shi kmr haka
- 11
Nan ga abubuwan d muke bukata in xamuyi coating(Kwai d garin biredi)
- 12
Sai kina tsomawa a egg kina sawa a garin biredi haka xakiyiwa kowanne
- 13
Nan gashi mun gama coating wa gaba daya
- 14
Sai ki dora mai in yyi xafi sai ki soya har y xama golden brown
- 15
Shikkenan kin gama
- 16
Gaskia akwai dadi sosai😍
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Chicken ball stew
Tana d matukar dadi sosai kudai kawai ku gwada girki daga mumeena’s kitchen mumeena’s kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Tsiren kaza
Nidai nakasance masoyiyar kaza🤣 inason duk wani abu daakyi daga kaza khamz pastries _n _more -
-
-
Lemo abarba d kankana
#Lemu a gaskiya wannan hadin yana d matukar dadi gashi akwai kamshi hakan yasa ina yawan yin shi mumeena’s kitchen -
-
-
-
-
-
Sauce na hanta
yana d kyau mutum yana dinga cin hanta domin tana daga cikin abubuwan da suke kara lafiya d jini gashi Tana d dadi sosai musamman in aka hadata d dankali #Namansallah mumeena’s kitchen -
More Recipes
sharhai (3)