Rice ball
#ramadansadaka Zaki Iya amfani da normal rice taci ki zuba duka kayan hadin aciki kke mulmula wa, ni nayi amfani data tuwa Amma wara ma nayi tafi dadi ma, idan me hadewar kke to in kinzo mulmula wa yaki Zaki Iya sa kwai da Dan flour aciki yadda zai hade

Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke shinkafa ki dafata kisa Dan salt da Maggi a dahuwar
- 2
Saiki sauke tasha iska, naman ki Daman kin soyashi Sama Sama tare da spices nd maggi
- 3
Sai kizo kke dauko shinkafar Nan kina tabata da hannun ki kisa naman a tsakiya kina mulmulawa
- 4
Saiki ke Sawa cikin flour, ruwan kwai, Garin cornflakes saiki Dora mai ki soya, zaka Iyaci da tea ko lemo
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai