Panke 3

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Yawwa na dawo Hausa in bada measurement na panke baban tiya 4
Panke 3
Yawwa na dawo Hausa in bada measurement na panke baban tiya 4
Umarnin dafa abinci
- 1
Shi wanna hadin me gaba daya ne nayi shikuma na turanchi gashi nan a link 👇
- 2
Maana na zuba komai tare da ruwa na sa mucchiya na buga sosai yayi kusan awa 1 daya tashi na qara bugawa sannan na fara suya bisa mai me zafi
- 3
Idan kina son kisamu round shape na panke idan kin debo da hannu zaki fitar tsakanin babbar yatsa da manuni hakan zesa ya fitar da shape me kyau kinayi kina tsoma hannunki cikin ruwa kada ya laqe miki a hannu
- 4
Wannan tiya hudu yayi mini bokiti babba 20litres na fada saboda masu son yin na buki amma ban kirga konawa zaa samu ba saboda yara na shigowa ina ta basu 😅
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14971784












sharhai (11)